NPC TRAINING UPDATE SMS/EMAIL INVITATION
If your application status was approved with the situation on ground now, it’s most likely you won’t receive any SMS/Email from most LGAs.
Kindly go to your LGAs on Monday, April 10th to confirm your name, venue and class on the list. Training starts on the 11th – 17th of April.
Again, go to your LGAs to confirm your venue and class a day before the training
Idan an aminci da neman aikin ku da kidayar jama’a , halin da ake ciki yanzu, da alama ba kowa bane zai samu sakon SMS/Imel daga yawancin LGAs ba.
ku je LGAs a ranar Litinin, 10 ga Afrilu don tabbatar da sunan ku, wurin da aji a cikin jerin. Ana fara horo a ranar 11-17 ga Afrilu.
Har ila yau,muna cigaba da ba yan uwa shawara dasu ziyarci ƙaramar hukumar su don tabbatar da sanin wurin daukar darasi kafin ranar horarwa.
©️Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum.